Manhajojin sune kamar haka:
- Netflix Party wit 800,000 downloads
- Netflix Party 2 wit 300,000 downloads
- Full Page Screenshot Capture Screenshotting wit 200,000 downloads
- FlipShope Price Tracker Extension wit 80,000 downloads
- AutoBuy Flash Sales wit 20,000 download
Wadannan manhajoji (a cewa NCC) suna amfani da Crome Extension da suke cutarwa ga masu amfani dasu.
Wadannan manhajoji akwai yiwuwar su iya satar bayanan masu amfani dasu, hakan ne ya sanya gargadin.
“Mutanen da ke amfani da waÉ—annan tagogi (extensions) ba su san irin hatsarin da ke tattare da su ba wajen satar bayanai,” a cewar kakakin NCC, Reuben Muoka game da lamarin.
Masu amfani da na'ura mai kwakwalwa ya kamata su kiyaye amfani da wannan manhajoji.
Source: BBC HAUSA

0 Comments