Da zarar ka saita wayar ka da wannan manhajar zata ringa shiga silent da kan ta a lokacin da kake shiga masallaci.
YADDA WAYAR KA ZATA SHIGA SILENT DA KAN TA DA ZARAR KA SHIGA MASALLACI
![]() |
| Silent in Masjid |
- Da farko dai zaka shiga wannan link din ka sauke manhaja mai suna Silence in Masjid:- 👇👇
- Ka zabi location din ka.
- Sai ka duba lokacin da kake shiga masallaci a kowacce sallah ka saita lokacin.
Abin Lura: Duk lokacin da ka saita shine lokacin da zata ringa shiga silent din.
Daga nan wayar ka zata ringa shiga silent duk lokacin sallah..
Na gwada, kuma na tabbatar da ingancin sa, idan kaga wayar ka bata yi ba watakila ba Android bace, Bibo ce 😂
Dan Allah ku daure ku turawa 'yan uwa domin zasu amfana. 🙏
Daga Jabeer Adam Kantama

0 Comments