Lamarin ya faru ne a garin Zaria. 

Matar mai suna Bilkisu da mijin ta da 'ya'yan su sun mutu ne a daren jiya Alhamis kuma tuni suka riga mu gidan gaskiya.