Wani sabon App ne suke bada N100 idan kayi hasashen wasan World Cup guda daya. Sannan idan kayi share din hasashen da kayi zuwa WhatsApp zasu baka N200 a duk wasa daya. Hakan na nufin a wasanni 8 da ake yi zaka iya samun N800. Akwai hanyar da ake bi ma domin samun N400 kari akan N800 din kullum.
Wannan App din sunan shi Let's Chat. Let's Chat suna bayar da kudi ne domin samun mutane masu amfani da App din su, kuma kana budewa zasu baka N100, idan ka turawa wasu zasu kara maka N100. ðŸ¤
Zan ajiye link din saboda wadanda zasu iya cikewa, wanda kuma yake neman karin bayani zan yi a kasa insha Allah. Ga link din nan 👇 👇👇
INSTALL
TA YAYA AKE HASASHE A LET'S CHAT?
Bayan kayi rajista zaka ga a kasa akwai options guda 5, sai ka danna DISCOVER wanda yake a bangaren hagu.
![]() |
| Let's Chat |
Bayan ya bude zaka ga zabin da suka baka na sama an rubuta LETS WIN, sai ka danna.
![]() |
| Let's Chat |
Daga nan zasu nuna maka kasashen da zasu yi wasannin, sai ka zabi wadanda kake ganin zasu yi nasara.
Shikenan sai ka jira sakamako.
Suna fara tura katin ne bayan an kammala wasannin ranar gaba daya.
Sannan koda baka yi daidai ba indai kayi sharing zasu baka N400.
Fikira Media.


0 Comments