A wannan rubutun zan yi muku bayani ne akan YADDA ZAKA GANO DUK INDA BUDURWAR KA KO ABOKIN KA YAKE SHIGA A WAYAR TA/SA.



Wannan abin dai bashi da wahala amma dan Allah kada kayi amfani dashi wajen ganin manyan sirrikan wanda bai dace ka gani ba ko kuma wajen bin diddigin wani/wata. Ku sani bin diddigi bashi da dadi. Ina so ne kuyi amfani da wannan rubutun da kuma bidiyon a matsayin wani ilmi da kuka samu amma ba domin bibiyar wasu ba.

TA YAYA ZAN GANO INDA BUDURWAR TAWA TA SHIGA A WAYAR TA?



IDAN A WAYAR TA NE:

zaka shiga Browser din ka (i.e. Chrome, Phoenix, Firefox, etc).

Sai ka bude Google Search

Sai ka rubuta GOOGLE ACTIVITY

Google activity


Zaka ga result wanda ya baka WELCOME TO MY ACTIVITY, sai ka shiga.

Google activity


Daga nan zaka ga duk abinda aka yi da wayar.

IDAN A WAYAR KA NE: 

Zaka fara saka Email din ta ne a wayar ka.

Sai ka bi hanyoyin da nayi bayani a baya.

Abin Lura: zaka iya duba abinda take yi din a koda yaushe indai Email din yana kan wayar ka

ZABI SHAFIN SADARWA GUDA KA TURAWA ABOKIN KA WANNAN SAKON 👇👇👇