Latest Update Yadda Zaka sami Sama Da 20usdt Kimanin ₦13,000 A Digeovip Platform 


(Multiple Accounts is Prohibited ❌❌) ma'ana ba'ayi musu Cheating 



Wannan zazzafan Update ne wanda aka jima ba'a samu irinsa ba,  duba da Yadda kwana-2 babu wasu Updates domin kuwa zanma iya cewa An dan ji Yana Yi, yanzu nan wani Abokina ya bani Sanarwar Yadda sabon Platform din nan yake aiki, wanda ba'a bukatar ka saka sisinka


Saidai Yana da Dan wahala domin kuwa Sanin kanku ne babu wani Kudi da ake samun a Sauqaqe wannan Rusian Platform ne, sannan kusan tsarin su daya da *Uscloudminer*  sai dai wannan Sunfi biya sosai kuma tsarin samun Kudin su Yafi


Dafarko zaka shiga 👇👇

REGISTER

Wajen Country ka zabi Rusian daga nan zaka ga Rubutun (Rusian)  sai ka taba Option ta Chrome Browser ka zaka ga Translate kamar Yadda na sa muku alama






Bayan ka kammala Register  zasu baka Free 4usdt

daga nan zaka ga wani waje an Rubuta  "A-Guinness" $4 kayi Buy shikenan ka barshi


Sannan suna biyan 0.4usdt per Refferal kimanin N380


REGISTRATION LINK 👇🏻

Minimum withdrawal =$20

Gurin withdraw

Wannan gurin da na zagaye shine gurin withdrawal.

Allah bada sa'a Saidai ina Kara sanar daku ba'a musu Self-Refferal ko kayi amfani da VPN suna ganewa zasui Banned Account dinka Automatic

A daure a turawa abokai